ALHAMDULILLAHI ALLAZI BINI鈥橧MATIHI TATIMMUS-SALIHAT. 馃檹
A madadin wannan shafi namu na Da'awah sunnah, muna taya Malaminmu, Mahaifinmu, kuma Jagoranmu @ProfIsaPantami murna bisa wannan gagarumar nasarar da ya samu a za蓳en Primary Election, a matsayin 蓷an takarar Gwamma Jahar Gombe.
Muna ro茩on Allah Ma蓷aukakin Sarki Ya sanya alheri a cikin wannan tafiyar tashi tunda daga farko har zuwa 茩arshe.
Muna ro茩on Allah Ya tabbatar da kyakkyawar manufarsa ga al鈥檜mmar Najeriya baki 蓷aya, Ya sanya wannan tafiya ta zama alheri ga al鈥檜mmar musulmai.
@AbbaSaniPantami @PantamiFound #GombeTaMalamce #nigeria
1
16
ALLAHU AKBAR
馃嚦馃嚞 Nigerian footballer William Troost-Ekong embraces Islam. 鈽笍鉂わ笍馃檹馃徎
May Allah grant him steadfastness. 馃げ馃徎
2
17
371







