Musty retweeted
Ya Allah kasa mu tashi cikin mutunci mu tsufa da dattako. Allah ka raba mu da son zuciya da mummunar kaddara.
Musty retweeted
A 'kofar shiga wata makabarta sai aka rubuta;
"Wannan masauki ne ga wanda ya saukakawa kansa a cikin kwanakin duniya da aka diba masa kafin su 'kare".
Musty retweeted
Ya Allah ina roƙonka, kar ka bar ni na manta da alheri ko kyautatawa da aka taɓa mun.
Ya Allah ka bar ni cikin yawan tuna alherin da aka mun. Allah Ya Allah, ka bar ni cikin yawan tuna alherin mutane.
Ameen!
Musty retweeted
Idan na tuna fadi tashin da muka yi ya yi Abba ya hawa kujerar gwamna, da bakin jinin da muka yi…..the way I kept interpreting the constitution and electoral act and analyzing his case.
Allah ya isa @Kyusufabba
Musty retweeted
Anyone celebrating what the governor did, may you witness the same kind of public humiliation involving your own family at your father’s workplace. If your father is a school principal, may it happen during morning assembly, in front of teachers and students. 🙏🏼
Musty retweeted
Ya Allah, don mulkinka, don ikonka, don tausayinka da karamcinka, ka shiga lamurana. Kada ka bar ni da ƙarfina da iyawata, domin ba ni da iko ko ƙarfi sai da taimakonka. Ya Allah, kai ne mai iko da komai,
Ya Allah, ka yi mana abin da ba za mu iya yi wa kanmu ba. Ka zaɓa mana alheri, ka sauƙaƙa mana, ka kuma cika mana burinmu ta hanyar da ta fi mana alheri. Ameen.
Musty retweeted
Everywhere i turn someone is either announcing the demise of their dad, mom, sibling or uncle, it’s been a terrible few weeks
May the almighty forgive those who have departed, grant them Jannah, comfort the families they left behind, May Allah grant us all a beautiful ending



















