A wannan bala'o'i da ɗan Arewa ke ciki mamaki ma ke yi idan naga wai har yanzu yana tallan azzalumai
Kai yan PR wallahi zaku ci uban ku a kabari matukar mutuwa ta riske ku a haka
murtala Umar retweeted
Wanda ake tura ma sakon nan,yafi kowa nutsuwa cikin mutanen da ke wajen nan. Wannan malami akwai hikimar isar da saqo,kuma yaje kai tsaye😃.
You won't regret watching this 2 mins video😍
murtala Umar retweeted
Q & A SESSION: Ruling on the following people: (i) a woman whose menstrual period came while she was performing Hajj; (ii) someone who has a wet dream during the day while fasting; and (iii) a woman whose period came while she was performing Salaah (prayer).
























