Haruna Rasheed (@dan_yariima) header
Haruna Rasheed (@dan_yariima) profile picture

Allahumma inni as'aluka husnal khatimah.

Joined February 2013
Photo by Haruna Rasheed (@dan_yariima)
Rabbi innee lima anzalta ilayya min khairin faqir.
2
38
1
71
25,820
Haruna Rasheed retweeted
Why 4 when I can post 6🤓
18. Share your top 4 pics of yourself
5
2
25
752
Haruna Rasheed retweeted
"Tafiyar siyasar Asiwaju babi ne mai cike da darussa a tarihin bunƙasar dimokuraɗiyyar Najeriya. Tun daga fagen gwagwarmayar dawo da mulkin dimokuraɗiyya har zuwa madafun iko, tun daga shekarun da ya shafe a gudun hijira har zuwa jagorancin da ya yi wa Jihar Legas, da kuma tun daga tsananin ƙalubalen siyasar adawa har zuwa kafa haɗakar siyasa ta ƙasa baki ɗaya, rayuwarsa ta siyasa ta nuna yadda za a iya ƙulla ƙawance a ƙasa mai ɗimbin bambancin al'ummomi. Abokan tafiyar siyasar Asiwaju sun fito daga tsararraki da ƙabilu da addinai da kuma aƙidun siyasa mabambanta. Haka kuma, rawar da ya taka a yunƙurin 'yan siyasa daga wajen shiyyarsa na neman shugabancin ƙasa tana ɗauke da muhimmin darasi ga duk mai son fahimtar yadda siyasa da zamantakewar al'umma ke gudana a Najeriya." Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima #ArewaForAsiwaju #A4A
70
90
2
97
1,311
Haruna Rasheed retweeted
Dole ne ku fito kwai da kwarkwata ku kaɗa ƙuri'a. Ku zo da abokanku, ku zo da 'yan uwanku, ku zo da maƙwabtanku. Kuma a ranar 6 ga watan Fabrairu, sunan Gwamna Peter Mbah zai kasance a kan takardar ƙuri'a. Kada ku nemi sunan Peter Mbah a takardar ƙuri'a a ranar 16 ga watan Janairu, domin a wannan rana, zai kaɗa wa Shugaban Ƙasa ƙuri'arsa ne. Sannan a ranar 6 ga watan Fabrairu, sunan Peter Mbah zai kasance a kan takardar ƙuri'a tare da dukkan 'yan takararmu na Majalisar Dokokin Jiha. Dukkanku kuna ganin irin gagarumin aikin da yake yi a faɗin Jihar Enugu. Yaranku suna zuwa makaranta, domin ilimi shi ne makami mafi ƙarfi na yaƙi da talauci. Ba za mu iya gina ƙasa mai ɗorewar arziki ba sai mun zuba jari a rayuwar matasanmu, kuma mun ƙudiri aniyar yin hakan ga kowane ɗayanku. Wutar lantarki da harkar ilimi a ƙasar nan za su ci gaba da inganta. Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu #ArewaForAsiwaju #A4A
32
47
1
53
529
Haruna Rasheed retweeted
"Atiku jagora ne daga Arewa wanda ke raba kan jama'a. Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari ya samu ƙuri'u sama da miliyan 11 a zaɓukan baya, amma bai yi nasara ba sai da ya haɗa hannu da mutanen Kudu maso Yamma, sannan ya zama Shugaban Ƙasa. Atiku da Peter Obi ba su shiga wannan takara don su ci zaɓe ba; sun shiga ne don su samu kuɗi, kuma su tada zaune tsaye bayan sun sha kaye a zaɓen. Na yi imani cewa da goyon bayanku, za mu kayar da waɗannan biyun warwas." Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima #ArewaForAsiwaju #A4A
44
66
2
71
882
Haruna Rasheed retweeted
Challenge accepted
592
2,085
96
24,158
547,826
Haruna Rasheed retweeted
18. Share your top 4 pics of yourself
24
34
3
295
9,275
Haruna Rasheed retweeted
If e reach your turn, quick change her phone you will learn.😂😂
39
66
2
152
5,487
Haruna Rasheed retweeted
November dump?
1
8
90
2,781
Haruna Rasheed retweeted
Ni ban taba ganin team da aka taba cin 2 goals a lokaci daya ba. Madrid ko Jakaaaaai!😅😅😅
1
1
23
778
Haruna Rasheed retweeted
November dump?
2
9
19
1,216
Haruna Rasheed retweeted
Jude Bellingham’s reaction is even funnier from this angle. He really thought he was going to escape the red card after that nasty dive. 😭
10
48
9
811
19,060
Kai jamaa. 😭😂
38
Haruna Rasheed retweeted
Yace "Haza haramun" 🤣🤣🤣
3
9
1
12
975
A powerful reminder that leadership should be measured not just by political speeches, but by tangible projects, grassroots impact and lasting contributions. #ArewaForAsiwaju #A4A
3
3
119
Haruna Rasheed retweeted
Alhamdulillah – at Nasarawa, Nigeria
November dump?
2
6
11
220
Haruna Rasheed retweeted
The apple doesn’t fall far from the tree. Hausawa suka ce “barewa ba ta gudu, ɗanta ya yi rarrafe.” He’s dishing out the same disrespect towards our elder statesmen that his father had. Like father, like son. Same bad character amd behavior, a bunch of narcissistic people. I really pity this family. 😭😭
95
104
6
146
8,884
Some political relationships are built on loyalty, solidarity and shared experiences. Vice President Kashim Shettima recalls Asiwaju Bola Ahmed Tinubu's 2017 visit to Borno during the Boko Haram crisis, a gesture of solidarity that left a lasting impression and strengthened their political bond. #ArewaForAsiwaju #A4A
1
6
8
233
Nigeria is taking another major step towards self-reliance. From digital passport applications to fully domestic passport production, this is a significant investment in technology, local capacity and national sovereignty. Building capacity at home, creating value and reducing dependence abroad! 🇳🇬 #ArewaForAsiwaju #A4A
2
6
8
256
Lapai shows strong grassroots participation as APC leaders and supporters come together for the 2027 campaign rally. The enthusiasm, mobilisation and turnout underline the importance of unity and active party engagement across Niger State. #ArewaForAsiwaju #A4A
2
5
7
174
Haruna Rasheed retweeted
"Ina tuna wani lamari da ya faru a zamanin da nake Gwamnan Jihar Borno. A watan Maris na shekarar 2017, lokacin da muke cikin tsananin fama da mummunan bala'in ta'addancin Boko Haram, Asiwaju ya ziyarci Borno na tsawon kwana biyu domin jajanta wa al'ummarmu da kuma ƙaddamar da wasu ayyuka. Ya gane wa idonsa irin ɓarnar da ta'addancin ya haifar. Ya ƙaddamar da gidajen sake tsugunar da 'yan gudun hijira, da makarantu, da sauran ababen more rayuwa. Mun raɗa wa wani rukunin gidajen likitoci sunansa domin karrama shi bisa kasancewarsa tare da mu a gwagwarmayar siyasarmu. Har yau, wannan lamari ya kasance wani ɓangare mai ɗorewa na dangantakar siyasar da ke tsakaninmu." Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima #ArewaForAsiwaju #A4A
80
102
6
107
1,515