Dala FM Kano (@dalafmkano) header
Dala FM Kano (@dalafmkano) profile picture

Dala FM Kano, Muryar Zamani, gidan rediyon dake kawo muku shirye-shirye na fadakarwa ilimantarwa da nishadantarwa. Dala Fm Taku ce...

Nigeria, Kano
Joined October 2012
Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)
Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Litinin, yayin da yake tsokaci kan ziyarar ibadar Umrah da ya kai ƙasar Saudiyya, inda aka ba shi damar shiga cikin dakin Ka’aba da ke Makka domin yin addu’a. Shugaban ya ce ya yi adduar godiya ga Allah bisa damar da Ya ba shi na zama shugaba
1
79
Wike ya bayyana hakan ne a ranar Asabar yayin wani gangamin siyasa a Abuja, inda ya ce zaa baiwa sarakunan motocin kafin ƙarshen watan Disamba Ya ce matakin na nuna yadda gwamnati ke girmama sarakunan gargajiya saboda gudunmawarsu wajen kare al'adu da tabbatar da zaman lafiya.
60
Hukumar zaɓen Nijeriya (INEC) ta tabbatar cewa ba za a sake samun jinkirin kai kayayyakin zaɓe da aka fuskanta a zaɓukan baya ba a babban zaɓen 2027 tare da gargaɗin cewa duk wanda ya yi barazana ko ya kai hari ga ma’aikatan hukumar zai fuskanci hukuncin doka Source: DCL Hausa
72
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a ranar Litinin, inda maharan suka kai hari a makarantar firamare ta Namoda Model da kuma rumfar zaɓe ta Galadima Dangaladima da ke gaban fadar Sarkin Kaura Namoda. Source: DCL Hausa
52
Na goda wa Sarki Saudiyya da Yarima mai jiran gado bida karramar da suka nuna min, wanda har aka ba ni damar shiga cikin ɗakin Ka'aba'', in ji Shugaban na Najeriya. Shugaban na Najeriya ya ce gina makomar ƴan Najeriya masu tasowa na daga cikin manyan ƙudurorinsa.
66
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa Dogara, ya bayyana hakan ne a wajen bikin yaye ɗalibai na karo na 16 na Achievers University da ke Owo, a jihar Ondo, inda ɗalibai 836 suka samu shaidar kammala karatu a fannoni daban-daban. Source: DCL HAusa
1
117
Waɗanda ake zargin sun kai harin ne gidan cin abinci na Tawakalitu da ke yankin Dalimore, a garin Ado-Ekiti, babban birnin jihar. Mai magana da yawun rundunar, Abutu Sunday, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar. Source: Aminiya
158
Wani babban jami'in hukumar ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa, INEC ta tantance tare da amincewa da takarar Gwarzo, sai dai ba za ta iya wallafa sunansa ba har sai an yanke hukunci na ƙarshe kan umarnin kotu da babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar a ranar 27 ga Oktoba.
113
Jam’iyyar ta bayyana hakan ne yayin taron manema labarai, inda ta zargi wasu mutane da kai hare-hare kan masu goyon bayanta ciki har da farmakin da aka ce an kai wa mata yayin tattakin nuna goyon baya. ADC ta kuma yi zargin lalata ofishinta na kamfen a jihar, tare da kone-kone
74
Kocin Real Madrid, José Mourinho, ya bayyana cewa yana matuƙar jiran ganin ɗan wasanta, Vinícius Júnior, ya dawo taka leda bayan dakatarwar da aka yi masa. Mourinho ya bayyana cewa yana ƙaunar ɗan wasan na ƙasar Brazil, kuma yana buƙatar kasancewarsa a cikin a cikin tawagarsa.
91
Takaitattun Labaran Dala FM tare da Fatima Iliyasu Hassan 29 10 2026
104
Daliban marigayi Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka sun musanta zargin da kungiyar Ansaruddin ta yi na cewa su ne suka kashe malamin. #DalaFMKano #FreedomRadioNigeria #Arewa #Hausa #Kano #Katsina #Kaduna #Bauchi #Abuja #Gombe #Adamawa #Yola #Taraba #Maiduguri #Borno #Sokoto #Kebbi
1
131
Rahoton jaridar Daily Trust ya nuna cewa yiwuwar ɗage zaɓen na da alaƙa da yadda cutar za ta yaɗu da kuma matakan da za su zama dole domin kare lafiyar jama’a.
111
Matakin ya biyo bayan ziyarar da ministan tsaron Nijar ya kai Algiers, yayin da Nijar ke neman ƙarin goyon baya wajen yaƙi da ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai, kuma wasu daga cikinsu na da alaƙa da al-Qaeda.
92
Addu’ar Kashiful Aleel wato Abdullahi Yunus kan gyaran da Tinubu ya yi wa Najeriya ta tayar da kura a kafafen sada zumunta. A ganinku, addu’ar ta dace ko kuwa akwai sake? Ku faɗi ra’ayoyinku a comment section. #DalaFMKano #FreedomRadioNigeria #Arewa #Hausa #Kano #Katsina
108
Gwamnan ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Tinubu zai samu gagarumar nasara a Kaduna, inda ya ce duk sakamakon da bai kai haka ba zai nuna gazawar magoya bayan shugaban ƙasar. Source: DCL Hausa
94
Mai shari’a Joyce Abdulmalik ta babbar Kotun tarayya da ke Abuja, ta umurci tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya gabatar da hujjojin kare kansa idan yana so, a shari’ar da ake yi masa kan zargin kutse ba bisa ƙa’ida ba a wayar tarho ta Nuhu Ribadu.
106