WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa) profile picture

No 1 Hausa Online Newspaper

Bauchi, Nigeria
Joined July 2016
Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)Photo by WikkiTimes Hausa (@WikkiTimesHausa)
Hukumar shirya gasar Firimiyar Ingila ta hana murnar sufa da gwuiwa daga ranar 1 Janairun 2016 sakamakon ciwo da ake yawan ji.
27
Shugabannin Ƙasashen Afrika 31 Mafiya Daɗewa A Mulki wikkitimes.com/hausa/2025/12… @wikkitimes
18
Shugabannin Ƙasashen Afrika 31 Mafiya Daɗewa A Mulki wikkitimes.com/hausa/?p=8946… @wikkitimes
16
Bappa Hotoro Ya Soki Bidio’i 3 Da Aka Aikata A Jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi wikkitimes.com/hausa/2025/11… via @@wikkitimes
1
265
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Rasu Yana Da Shekaru 99 wikkitimes.com/hausa/2025/11… @wikkitimes
1
117
Kotu Ta Yankewa Kanu Hukuncin Daurin Rai Da Rai wikkitimes.com/hausa/2025/11… via @@wikkitimes
10
Wane fanni kuke son Gwamnan Kano @Kyusufabba yafi ba wa ƙarfi a kasafin kuɗin 2026? @WikkiTimesHausa
9
illolin ciwo Bashin da Nigeria keyi daga kasashe. Mai Gabatarwa: Halima Lukman Babban Bako Bako: Dr Adam Abbas Hamid, Masanin tattalin arziki kuma mai sharhi akan harkokin yau da kullum. Misalin karfe 9:00 na daren yau a agogon Nigeria Ku dannan nan domin ziyartar shafin namu cikin sauki tiktok.com/@wikkitimeshausa?…
66
Jigawa: Mutane 2 Sun Mutu A Rikicin Manoma Da Makiyaya wikkitimes.com/hausa/2025/10… @wikkitimes
27
Sojojin Ƙasar Burkina Faso sun Damƙe ma'aikatan ƙungiyoyin jin ƙai bisa laifin leƙen asiri.
31
Gwamnan babban bankin ƙasa @cenbank Olayemi Cardoso, ya kai ziyarar ban girma ga Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II a gidansa da ke Ikoyi a birnin Legas.
31
Yaushe za a dauna sata da bautar da yaran Arewa? Hukumar daƙile safarar mutane ta ƙasa @naptipnigeria ta yi nasarar kama mutane 2 da kuma 8 da ake shirin yin safarar su a Kano jiya Juma'a.
23
Zan amince na goyi bayan wanda yayi nasara a zaɓen fidda gwani a ADC idan matashi ne wanda ya ke da farin jini a Najeriya baki ɗaya. ~ Atiku Abubakar.
31
FG Ta Sasanta Rikicin Kungiyar PENGASSAN Da Matatar Mai Ta Dangote wikkitimes.com/hausa/2025/10… @wikkitimes
31
FIFA ta kwacewa South Africa maki uku wani mataki da ka iya bawa Super Eagles dama fitowa gasar cin kofin Duniya idan har suka ci ragowar wasanin su
37
Daga Ƙarshe Firaministan Isra'ila ya nemi Afuwar Ƙasar Qatar kan harin da ya kai mata. Kuna ganin Qatar ta haƙura komai ya wuce?
21
Yadda Dan Majalissar Tarayya A Bauchi Ya Kasa Cika Alkawarin Gyara Wutar Lantarkin Mazabarsa wikkitimes.com/hausa/2025/09… @wikkitimes
10