Gaba daya qwaqwalwata tana neman bugawa saboda sayen man nan 1450. Duk abinda mutum ya samu a sana'a a kudin mai yake tafiya. Duk wani luxury na rayuwa an haqura dashi dole.
Haka za'a cigaba da rayuwa kenan😭
1
172
You can pray 5 times, fast nawafil, be a good person and still cry yourself to sleep sometimes.
Our imaan doesn't make us immune to grief and heartbreak. We are after all humans.
I don't get along with optimistic people. In my opinion, they are more delusional than realistic.
3
126
Muna kan gani ma.
Replying to @That_Zayn
Akwai wani ma da yace hanyar shiga aljanna is rigged, mun ga abubuwa a app dinnan 😂
48
In zamu fadawa kanmu gaskiya, tinubu dai kamar ya koma ma ya gama. Duba ga halin da qasar nan take ciki da irin siyasar da akeyi da mulkin kama karya, in dai mutum ba kanshi ya toshe ba yasan tazarce ce wannan.







