Pinned Tweet
“I gave out zakkah today”
“I read whole Quran today”
“I helped someone”
“I prayed tahajjud ystrnyt”
“i fast today”……
Please this information is very unnecessary,we can only praise you not reward you…and in the end you get nothing because you said it out loud.
So keep your goods deeds between you and your creator.
Wallahu ta’ala a’alam.
May Allah make it easy for us all.
Deeyah😍 retweeted
Yaa Rabb.
I surrender to you. To whatever you have planned. I know I will never be disappointed. But this time, let me win this battle.
Deeyah😍 retweeted
Kafin zuwan izala da bayan zuwan izala
Allah ya sakawa maluman mu na sunnah
🤖 Made with AI
Deeyah😍 retweeted
La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin
La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin
La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin
La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin
Deeyah😍 retweeted
Forgive whoever wrongs you and sleep with a very clean heart,do your azkar recite suratul mulk…
“Make wudhu before you sleep “
Tusbihun alaa khair 🙏🏾
“Zabin iyaye na ce,na aureta ne kawai ba don inaso ba,itace a gidana amma kece a zuciyata,inasonki kuma bazan iya rayuwa babu ke ba,ki bani nanda 1 year zan turo ayi maganar aurenmu sbda kece soulmate dina”
“Nakasa gaya miki ne saboda bansan yadda zanyi ba”
Lol bloody liarsss
Imagine finding out that your man is getting married on December 5th nd he hasn't even told you….. Jama'a, what is this? 😭😂😂 Hmm kuma fah yanzu muka gam waya wallahi kamar ba aure zaiyi ba…
1
82
Deeyah😍 retweeted
Rabbanā Ātina fid-dunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan waqinā Adhābannār🤲🏻
Rabbanā Ātina fid-dunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan waqinā Adhābannār🤲🏻
Rabbanā Ātina fid-dunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan waqinā Adhābannār🤲🏻
Deeyah😍 retweeted
Subhanallah Allah ya bata ikon neman magani daga alkur’ani ta karya sihirin.
And su kuma dama lokacin mutuwar sune.
Allah ya bata ikon tuba, ya kuma shiryemu
Wallahi tallahi! This story happened to a girl I know very well. Ita halayyar ta yaudarar samari ne, duk saurayin da ya zo wajenta da niyyar aure, sai taci kudinsa ta yaudare shi, daga nan ta koma wajen wani. I personally know of more than 10 men she did this to, and bata boye mun komai.
Na yi iya bakin kokarina wajen bata shawara ta daina wannan halin, amma ta ki ji. A karshe ma sai ta ce bakin ciki nake mata, so I decided to leave her alone.
Ashe, acikin su wayanda ta yaudara an samu wani ya mata asiri. Yanzu ita ta shirya aure, amma duk saurayin da ya zo aka gama maganar aure, biki ya rage kamar watanni 2 zuwa 3, sai ya rasu. Samari hudu sun rasu wallahi, and in each case, the wedding was just a few months away.
Deeyah😍 retweeted
Misunderstandings are inevitable, for we are only human. But engaging in character assassination to make someone look bad because you fell out with him is childish, cruel, and disgusting. Do better and grow up.
Deeyah😍 retweeted
Wani tsoho ne yazo shago na bara, ya gama sai nace Baba kayi hakuri… da zai wuce, budewar bakin sa wai “Allah ya taimaki mai taimako”… nace Baba Mara taimako fa, yace kai ka sani…🤣🤣😭


















