🐺§ÆĐÎĶ ÑÛŘÆ🐺 retweeted
Kun san yadda tarukan Babban Bankin Duniya da IMF za su iya shafar rayuwarku?
Madina Maishanu ta halarci taron don gano yadda shawarwarin da za a yanke za su iya shafar tattalin arzikin ƙasarku da kuma farashin kayan abinci.
📸: Benz Wasawat Lukharang
Tace hoto: Fatima Othman
🐺§ÆĐÎĶ ÑÛŘÆ🐺 retweeted
Usman Muhammad da matarsa Fatima sun haɗa kai wajen noma a gonar ayabar mijin domin samun kuɗi, har ma suna amfani da asusun banki guda ɗaya wajen tafiyar da harkokinsu na kuɗi.
Ga yadda suke gudanar da aikin gonar cikin lumana da haɗin kai.
🎥 - Abba Auwalu













