Had the best character development then they ruined it
ALEX KAREV: THE RƲDEST DOCTOR WITH ONE OF THE BIGGEST HEARTS🩺
He started as arrogant, aggressive, and emotionally guarded, but his loyalty, growth, and compassion for children turned him into one of Grey's Anatomy's most beloved surgeons.
His biggest flaw? Letting impulsive decisions undo years of character development.
Alex proved that people can change, but his controversial exit tested every fan's patience
109
Which movie is it?
Wato Governor Abdulsamad yana matuƙar burge ni yadda yake taka wa Latifa birki. 😂
Duk da cewa Latifa ita ce First Lady, amma sam ba ta nuna class ko nutsuwar da ake tsammani daga matsayinta. Imagine ke ce kike bibiyar miji har haka! Duk da cewa ubanki ya taɓa zama Governor, mijinki kuma shi ne Governor a yanzu, amma kina da ɗabi'ar yawan kishi da zargi.
Allah dai ya sa Governor ya auri Commissioner of Women Affairs, domin ina son ganin yadda Latifa zatayi. 😂
Ji yadda take ɗaukar kanta kamar da izininta aka naɗa mijinta Governor. Gaskiya wannan kishin da rashin haƙuri nata suna iya jefa ta cikin matsala.
Latifa, First Lady ce fa, ba jami'ar binciken sirrin mijinki ba!.
Gaskiya wurin nan ya burge ni😍🔥
1
171


















