Mallam Bappher, MBA retweeted
Mallam "Fashin Baƙi" @bulamabukarti ya fanshi na bakin sa. 😆 🤣 Dan Bello @BelloGaladanchi kuma ya daina "jira jira". Ya karya azumin sa 😆 🤣
Mallam Bappher, MBA retweeted
Bankunan Musulunci Suna Raba Riba Ga Masu Savings Account.
- Prof. Adam Muhammad Abubakar.
Mallam Bappher, MBA retweeted
Yau na sake gamsuwa da maganar Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi, tabbas Maqari ba ilmin addini ya karanta ba, Yaren larabci kawai yaje ya karanta.
Saboda haka bai kamata yana saka baki a harkokin addini ba.
Mallam Bappher, MBA retweeted
Wasu gidaje da naga anba Alkalai a Abuja.... 👂👂
🎧 Sheikh Alƙali Salihu Zariya 🎙️
Mallam Bappher, MBA retweeted
Ni ina da yaƙini cewa su Masussukatul Kadh-dhab agents ɗin arna ne. Kuma daga rushe hadissai, zasu kai kan Al-Qurani ma.
Akwai buƙatar mutane su koma wajen malamai su nemo ma’anar shaidar zur, da illolinta a addinin da imanin mutum. Allah bai haliccemu don wasa ba, kuma wallahi sai an tambayemu komai har tweets ɗin nan da muke neman suna dashi.
59
Mamallakin kowa da komai, Ubangijin Musa Da Haruna (A.S) tsarki ya tabbata gareKa Ya Allah. Na shaida babu abinda bautawa da cancanta sai Kai Ya Allah.
Ya Allah daga falalarKa muke nema, Allah yi riqo da hannunmu.
Ya Allah Ka iya mana don bamu da dabara kuma ba zamu iya ba.
Mai ƙarya dai ɗan wuta!
On the Wednesday of last week, I was shaving, and the water went off, in the villa woo, you won’t know punishment dey there too. The water went off. So we will correct all this. No light, no water, no electricity, no development. We have just started. We can do it, and we will do it for Nigeria.
- President Tinubu
1
55
Mallam Bappher, MBA retweeted
Ado Gwanja is back again with yet another message. 🔥🔥🔥
Yan Arewa na godiya 🙏🏻
#TinubuMUSTGo2027
Ashe matsalar ruwa har cikin Villa, toh wuta Kunyi solar ruwan kuma billion nawa kuke son kashewa ? APC mai abin mamaki!!
Wato in mutum zai yi gini kada ya biyewa estimates din experts, ko nawa suka yi quoting make sure you have close Tina double of it!
Mallam Bappher, MBA retweeted
Every Man? U For Just Keep Quiet Now Everybody Done Know Say U No Get Sense. 😭
This quoted post is unavailable.


















