IbnArabi retweeted
Yace ka zam hasbunallah ya ishe ka shiri
Sun ja kadan daga baya sunga nayi shiri
Yace ma ahalin mü Ko wanne ya Kwan da shiri
Azzalumai sun game Baki suna yen shiri
Mai son ka yau shi suke fata su bashi wuya
1
30
577
IbnArabi retweeted
Allah muna kama kafa da Shugaba ﷺ, zaben 2027 a Nigeria Allah Ka mana zabi irin naka BA irin namu ba. Allah Ka Kara tausayawa Al'ummar Annabinka, Ka zabar mana shugabanni na gari, Kasa musu tsoronka da tausayinmu cikin ransu KO suna so, KO basu so Alfarman Annabi ﷺ. 🤲
IbnArabi retweeted
BREAKING: FG’s ₦70k Allowance Payment for Workers Begins; Outstanding Arrears Also - xtra.net/p/b56c2695
IbnArabi retweeted
لَئِنْ غَابَ عَنْكُمْ ذَا الْحَبِيبُ فَإِنَّهُ
بِقَلْبِي فَلَمْ يَخْدِشْ فُـؤَادِيَ خَادِشُ
IbnArabi retweeted
Iran has hit another US fighter jet, this time a F-35
emergency landing in the UAE
IbnArabi retweeted
Muradi ba Muridi ba
Uba ba Ɗa ba
Mai shayarwa ba Mai sha ba
Mai bayarwa ba Mai nema ba
Mai tsamowa ba Dulmiyayye ba
Ƙosashshe ba Ramamme ba
Isashshe ba Tauyayye ba
Tsayayye ba Karkatacce ba
Masani ba Jahili ba
Shiryayye ba Ɓatacce ba
Wayayye ba Bagidaje ba
Ɗan Birin ba Ɗan ƙauye ba
Na farko ba Na ƙarshe ba
Cikakke ba Ragagge
Sakakke ba Ɗaurarre
Mai lasisi ba Jabu ba
سلوت عن البيض الحسان متى أرا جمالك يا بي نياس رضي الله تعالى عنكم
—Habibur Rasul 🤍
IbnArabi retweeted
The Rainbow coalition rally in lafia today was massive! Subhanallah indeed the rulling party are the opposite no wonder Prince of Gudi is having sleepless nights. They can't defeat this and you can't fuck with Lafia that's for sure!
IbnArabi retweeted
Barhama na 🥰❤️
A fagen Tijjaniyya, Sheikh Ibrahim Inyass ya taka muhimmiyar rawa wajen faɗaɗa ɗarikar, inda koyarwarsa ta "Faidha Tijjaniyya" ta jawo miliyoyin mabiyansa a Afirka da sauran wurare.
Ƙarin bayani - bbc.in/4CwxpsP
IbnArabi retweeted
... always a reminder of the beauty expressed in the Lamiyya and the Katmiyya of ##ShaykyTijani.
IbnArabi retweeted
A fagen Tijjaniyya, Sheikh Ibrahim Inyass ya taka muhimmiyar rawa wajen faɗaɗa ɗarikar, inda koyarwarsa ta "Faidha Tijjaniyya" ta jawo miliyoyin mabiyansa a Afirka da sauran wurare.
Ƙarin bayani - bbc.in/4CwxpsP
























