Pinned Tweet
Good morning, everyone
Ina fatan kowa yana cikin ƙoshin lafiya.
Na tattauna da wasu mutane, kuma suka ba ni shawarar buɗe group domin raba crypto trading signals. Bayan na yi tunani a kai, sai na ga cewa shawarar tana da kyau, don haka na yanke shawarar buɗe wannan group.
Amma ku tuna, kasuwar crypto ba ta da guarantee na samun riba a kowane lokaci. Saboda haka, ku kasance masu kula da risk management, ku guji haɗarin da ya fi ƙarfin capital ɗinku, kuma kada ku yi trading da kuɗin da ba za ku iya rasa ba.
In Sha Allah, za mu yi iya ƙoƙarinmu wajen neman opportunities masu kyau tare da ilimi, haƙuri da kyakkyawan tsarin trading.
Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci sana'armu, Ya kuma kare capital ɗinmu. Amin! 🤲
🔥 Join our Telegram group here:
t.me/MEXCGemsMoonshots
Ya zama ko baka yin trade kana duba yanda kasuwar take tafiya wannan ba wani ilimi ne na zaman kansa
Good morning my friends 👀
11
264
Mun yi shuru muna duba komai a idon mu ake yi kasuwa yana jima wanda yaki jin bari idan kaji batun da nayi last week idan $btc bai bada hadin kai ba komai baya tafiya daidai dan haka har yanzu muna duba Opportunities 👀
1
8
358
$ON is printing money 💰 🔥
I'm keeping a close eye on the charts and watching for confirmation. If momentum continues, we might be heading into an interesting move
Allah yabamu sa'a 🙏
2
16
715
Nayi magana akan yadda kasuwa tayi muni idan munga alama akoi haɗari ka rage yin trade akai-akai yafi idan kace ba haka ba 😄 😆 kasan karshen zancen 🤷♂️
The market has no fixed direction👀
It can change at any moment. That's why discipline, patience, and proper risk management matter more than predictions.
4
279
Dayawan mutane da suke daukan trade any how suna chikin masala sosai domin kasuwa yana bawa mutane duka sosai idan kasan yanda abun yake baza ka shiga sosai ba Amma kuyi haƙuri da aka ake fafatawa ✍️
1
10
358
The market has no fixed direction👀
It can change at any moment. That's why discipline, patience, and proper risk management matter more than predictions.
Good Morning trade
Yesterday is gone. Today is a fresh start.
Make the most of every
opportunity, every lesson, and every moment.👏
3
12
362
Allhamdullah 🏌♂️
Everything is going smoothly in the TG channel join us to make money together 👇
t.me/MEXCGemsMoonshots
Time to scan the market👀
Let's identify some potential opportunities and see if we can grab a few dollars today. Stay focused, be patient, and let risk management lead the way.🤷♂️
2
12
509
Time to scan the market👀
Let's identify some potential opportunities and see if we can grab a few dollars today. Stay focused, be patient, and let risk management lead the way.🤷♂️
Engr Umar retweeted
Join us for Traders Connect OKX Alpha at (De Luna) Aguwan Rimi Kaduna State on 22nd November 2026
This is an opportunity to connect with elite traders exchange ideas and gain valuable insights from people who understand the market
Expect live trading sessions meaningful conversations networking with experienced traders and plenty of opportunities to learn from one another
Come connect share ideas and be part of something valuable It’s going to be a great experience
Gudu morning trade 😶🌫️
Just like yesterday, we step into another trading day with faith, patience, and discipline.
May Allah bless us with halal profits, guide our decisions, and grant us success in every trade we take.
And if losses come our way, Ya Rabbi minimize them, protect our capital, and give us the wisdom to learn from every setback👌
I'm keeping a close eye on the charts and watching for confirmation. If momentum continues, we might be heading into an interesting move
Allah yabamu sa'a 🙏
















