Ba yawan trades ne zai sa ka samu kuɗi da yawa a trading ba. Sau da yawa, trade guda ɗaya mai kyau da ka saka kuɗinka a kai, sannan kasuwa ta tafi yadda ka tsara, zai iya baka riba mai yawa fiye da yin trades da yawa.
Ka fi mayar da hankali kan quality na trades ɗinka, ba quantity ba. 🎯
Big thanks to @WEEX_Africa for the amazing WEEX Merch Box! 🎁🖤💛
Package received, and I truly appreciate the thoughtful gesture. Thank you for making me feel part of the @WEEX_Official family. ❤️
One Account. All Markets. 🟡⚫️
LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: Elon Musk ya sanar da cewa zai bai wa kowane yaro a Amurka share guda ɗaya na hannun jarin kamfaninsa na SpaceX a shekara mai zuwa.
Elon ya kuma ce wannan mafari ne kawai.
Farashin share guda ɗaya na kamfanin SPCX a yau $150... 🔥
Duk da ƴar tsama da take tsakanin Elon Musk da Dam Altman shugaban kamfanin OpenAI masu ChatGPT, Sam Altman, ya yaba wa sabuwar motar Tesla $TSLA Roadster, inda ya ce “tana da kyau sosai”, sannan ya faɗa wa Elon Musk cewa: “Ka yi ƙoƙari matuƙa!”
Shin idan kuka samu kudin siyan motar nan anan kusa zaku siye ta? Ta burge ku?
Sabon Strategy: Yadda zakuyi wasu bincike da pumpfun wajen gano wasu abubuwa kafin shiga token a Dex.
pump.fun/join/EngineerAdam12…
pump.fun/join/aslm
Kuyi rajista da Pumpfun ta llnk ɗin sama sannan kuyi deposit na $50 zuwa sama, suna bada kyautar $50.
Alhamdulillah….❤️
Bayan haƙuri a kasuwar crypto sai tarun alkhairai da mutun zai riska. Alkhairan zasu ci gaba da riskar mu a yanzu da a gaba In shaa Allahu.
Akwai kuɗi a crypto sosai, sai dai abinda na fahimta da Dex shine ka daure ka haɗa connection da mutanen kirki da suke da insiders sosai bayan ilimi da experience da kake dashi, zaka ƙara samun nasara sosai.
Wannan wata haɗuwar muce da wasu manyan ɓoyayyun Dex Traders. Mutanen kirki ƙwarai da gaske.
Mun gode sosai.
Wannan da kuke gani sunan ta Yenni, mace ce ƴar ƙasar India, Dex Trader ce ta gaske, amma ku kalla ku gani, cikin wata ɗaya tayi asarar sama da $200K, aƙalla N270 million, kusan kowa ya daku a kwanakin nan a Dex.
Saboda haka ayi taka-tsan-tsan, kar a raina riba, sannan ayi managing risk har zuwa abubuwan su daidaita.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a ya kare mu daga asara.
Mota mai tashi sama... 🔥
Karo na farko a duniya, Elon Musk da kamfanin sa na Tesla sun baiyana wa duniya sabuwar motar su mai tashi sama. Sunan motar Tesla Roadster.
Elon Musk ya ce kamfanin SpaceX ($SPCX) na iya kaiwa darajar kasuwa (market cap) ta $100 trillion cikin shekaru 10 masu zuwa, “sai dai idan an yi babban yaƙin duniya.”
Idan baku manta ba yaƙi yana kawo wa financial markets cikas.
Shin kuna ganin hakan abu ne mai yiwuwa idan ba'a samu wani yaƙi ba? $10 trillion fa da yawa.
Anyi asarar kuɗi sakamakon matsalolin tsaro a harkar Crypto da suka kai $1.26 billion a cikin wata huɗe kacal, Q3, wanda ya nuna ƙarin kashi 53.9% idan aka kwatanta da Q2.
Harin kutse da aka kai wa Bitget, wanda ya janyo asarar dala miliyan $387.5, shi kaɗai ya kai kashi 31% na jimillar asarar da aka samu.
Ku kula da tsaron kuɗaɗenku a duniyar Crypto! Ubangiji Allah ya ƙara tsare mu.
kyaututtukan MEXC na watan October sun fara! 🔥🎁
A wannan watan, MEXC ta zo da abubuwa masu ban sha'awa, waɗanda suka haɗa da cashback, kyaututtukan iPhone, airdrops, kyauta ga traders da kuma bayar da damarmaki ga VIP traders.
🎁 Ga Sabbin Masu Amfani (New Users)
• Ka shiga gasar lashe iPhone Duo da $1 kacal.
• Ka samu 10% cashback a deposit ɗinka na farko ta P2P.
• Ka shiga kamfen ɗin P2P deposit domin samun damar lashe kyaututtuka, har da babur Honda CBF.
🔥 Kyaututtuka Ga Kowa
• Yi trading daga $1 kacal domin samun damar lashe tafiyar yawon buɗe ido ta Seychelles, wadda aka ware mata $12,000.
• Gayyato abokai ka samu lada har 550 USDT.
• Ka more cashback har zuwa 30% idan kana amfani da MEXC Card.
👑 Fa'idodi Ga VIP da Alpha Traders
• Canja wurin VIP status ɗinka, ka more damar samun cashback na trading fees har zuwa 100%.
• Samu airdrop na position na $1,000 tare da kayayyakin musamman.
• Samu kariya daga liquidation da ƙarin bonus har zuwa $500.
• Buɗe ƙarin gata na VVIP, ciki har da coupons na ƙara ribar interest da diyya kan asara.
🚀 Kada ka bari damar ta wuce ka!
Duba cikakkun bayanai da sharuddan shiga nan 👇
🔗 s.mexc.co/share/SIXSw7phBD
Ubangiji Allah ya bamu sa'a
Ba kai kaɗai kake asara ba ɗanbaiwa, su kansu Whales ɗin ana haɗa musu jikin su, wani Trader mai suna Dip Wheeler ya yi asarar sama da $527,000 na jarinsa a cikin wannan watan. Kusan 95% kenan na jarin sa a app ɗin FOMO.
Am I the only one who started crypto in 2019/2020 but still hasn’t made even $1K in profit from crypto? 😢🙆
TUNA BAYA: A yau shekara ɗaya kenan da kasuwar crypto ta fuskanci asarar kuɗaɗen liquidation mafi girma a tarihi. Wannan ranar ta zama babban tarihi a crypto a inda ake kiranta da suna 'Goma ga watan Goma'. 10/10
Fiye da $19.1 biliyan sun salwanta a rana guda sakamakon liquidation na trades ɗin mutanen da suke amfani da leverage a futures.
* Long positions: $16.69B
* Short positions: $2.46B
Har yanzu mutane da dama suna ƙoƙarin farfaɗowa daga wannan mummunan asara. 📉






























