Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Breaking News 🔥 insha Allah zan tsara muku 30 days tutorial Na Dex trading for beginner 🔰
Amma kafin sannan ina son naga an sami like kamar 1k, sannan ayi Retweet da comments da "IM INTERESTED" Insha Allah, Ni kuma zan tsara muku tutorial na 1 MONTH
Let's go
✍️#DexEagleJr 🦅
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
ME YA FI MUHIMMANCI A DEX? ILIMI KO VIP ALPHA GROUPS?
Kar amanta da Retweet domin wasu amfana 👇✍️
Ga wata gaskiya da mutane da yawa ba sa son ji.
Kasuwar crypto ba ruwanta da kai sabon shiga ne ko ƙwararre.
Ba ta damu da yawan tutorial videos da ka kalla ba. Ba ta damu da yawan groups da ka shiga ba.
Ana samun damarmaki ne a Kasuwa idan ka nemi ilimi sannan ka haɗa da addu'a.
A DEX, dama duk wani skills ilimi ba ana samunsa ne a rana ɗaya ba.
Ana samun sa ne a hankali-A-hankali.
Da farko zaka koyi yadda ake amfani da @dexscreener ko Ave.ai.
Daga nan zaka fara fahimtar Market Cap, Liquidity, Holders, Volume, da Wallet Distribution.
Da ka ɗan samu nasara sau ɗaya ko biyu, sai ka ji kamar ka gama fahimtar DEX😂🤔 .
Sai wata rana ka shiga token... Mintuna kaɗan bayan ka saya, a cire masa liquidity.
Ko kuma manyan wallets su fara sayar da abinda yake hannun su.
A nan ne zaka gane cewa har yanzu kana da sauran tafiya a duniyar crypto.
A DEX, sanin sunan tools ba yana nufin ka fahimci kasuwa ba.
Mutane da yawa sun san yadda zasuyi amfani da:
DexScreener, Ave.ai, Axiom, Photon, BullX da Nova.
Amma ba kowa ba ne ya san yaushe ya kamata ya shiga trade, yaushe ya kamata ya jira, ko yaushe ya kamata ya fita daga trade ɗin.
Shi ya sa zaka ga mutum yana da dukkan tools a wayar ko computer, amma har yanzu yana asarar kuɗaɗen sa.
Saboda ilimi ba amfani da tools kaɗai ba ne.
Ilimi shi ne yadda kake tattara bayanai ka yi taking decision mai kyau.
Yanzu mu je ga batun VIP Alpha Groups.
Mutane da yawa suna shiga Alpha Group da wannan tunani:
"Zan shiga, a riƙa ba ni token, ni kuma in saya kawai."
Amma ku sani kasuwar ba haka take ba.
Alpha Group mai kyau ba an buɗe shi bane domin ka daina bincike, but na fahimci haka ne lokacin da nayi joined na class din @SCTvAfrica karka shin jagorancin Sir, @SunusiMinjibir da @Mehusadeeq anan na gane:
Abin da Alpha Group mai kyau yake yi shi ne:
1. Ya nuna maka projects masu kyau tun da wuri.
2. Ya rage maka lokacin bincike.
3. Ya ba ka sababbin ideas da narratives.
4. Ya nuna maka abubuwan da wataƙila ba ka gani ba.
5. Ya sa ka ci gaba da koyo daga gogewar su ta tsawon shekaru.
Amma Alpha ba garanti ba ne.
Ko da an kawo maka token mafi kyau, idan ba ka san yadda zaka tantance shi ba, har yanzu zaka iya shiga a lokacin da bai dace ba ko ka fita a lokacin da bai dace ba.
Saboda haka, idan za ka tambaye ni:
Me ya fi muhimmanci?
Amsa ta ita ce:
Ilimi ne yake sa ka iya amfani da Alpha yadda ya kamata. Domin Alpha na iya kawo maka damarmaki. Amma ilimi ne zai sa ka san wacce dama ce ta dace da kai.
Stay blessed
✍️ DEX EAGLE JR🦅
09/07/2026
(Za mu ci gaba a Part 2...)
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
I want solana:9cRCn9rGT8V2imeM2BaKs13yhMEais3ruM3rPvTGpump to be an onboarding funnel to crypto
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Mahaifiyar Annabi Sulaiman (A.S) ta taba ce masa;
"Ya kai 'dana kada ka yawaita bacci a cikin daddare ba tare da ka tashi kayi Ibada ba, domin yawan bacci a dare babu Ibada yakan sa bawa ya tashi ranar Qiyama baya da manyan ladan da zasu kaishi Aljannah matukan baya da kafaffun Ibada da rana ko manyan Ibadu da rana."
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
The wait is over. The InterLink Seoul Private Mainnet is officially here! 🎉
The OTA update is now rolling out, and the verified $ITLG migration process has begun. Migration is being processed in batches and will gradually reach all users worldwide.
Once your migration is completed, you'll be able to select your wallet and move your verified ITLG onchain.
🔐 After your ITLG arrives in your wallet, you'll be able to start the Lock & Vest process and become part of the next chapter of the InterLink ecosystem.
⏳ A quick update on timing:
Due to the massive volume of migration data being processed, the first batch naturally takes the longest to complete. This is completely normal for a migration of this scale.
The earliest Linkers are expected to receive their verified ITLG within the next 8–16 hours. Please remain patient as the rollout continues.
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
👀 Keeping a close eye on
CA: $SPCX
9qpDk7hGSHqyfMGDT7p4zFQ35aGff248Qes48CgLpump
Strong momentum and growing attention around this one. Worth adding to your watchlist and doing your own research before making any move.
Always study the chart, liquidity, holder distribution, and community activity.
Not financial advice. DYOR. 🔍
#Solana #Memecoin #Crypto #Onchain #DEXEagleJR
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
People often ask me why @solana feels different from many other crypto projects.
And honestly, the answer isn't because it's perfect.
Back in the days when the market was full of fear and many people had already given up on Solana, a lot of people thought the story was over.
But something interesting happened.
Instead of disappearing, the builders stayed.
Developers kept building.
New projects kept launching.
Communities kept growing.
Slowly, people started paying attention again.
What makes Solana different to me isn't just speed or low fees.
It's the culture.
It's the fact that even during difficult times, people kept creating.
Today, some of the biggest memecoins, DeFi platforms, NFT communities, and consumer apps are finding a home on Solana.
Not because someone forced them to.
But because builders go where opportunities exist.
That's why Solana's story feels different.
Many projects rise during good times.
Very few continue building when nobody believes in them.
And sometimes, that's what separates a trend from an ecosystem.
The strongest communities aren't built overnight.
They're built by people who continue showing up, even when the crowd has left.
That's one reason why I keep watching Solana closely.
Not because of hype.
But because of the people building behind it.
#Solana
#SOL
#Crypto
#Web3
#DeFi
#Blockchain
#SolanaEcosystem
#CryptoCommunity
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
HBD @elonmusk
Success doesn't happen overnight.
Looking at @elonmusk journey, one thing stands out: every few years he kept building something new. He didn't stop after one success. He kept learning, taking risks, failing, improving, and moving forward.
The biggest lesson isn't to compare your age with someone else's achievements. The lesson is to keep making progress every year.
No matter where you are today, keep building your skills, keep working on your goals, and stay consistent. Small progress made every day can lead to extraordinary results over time.
Your timeline is different. Just don't stop.
#Dex_Eagle_Jr
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Someone said: If you can't hold, you can't be rich.
Patience and discipline often separate winners from everyone else.
NFA.
Alhamdulillah for today's wins. 🤲
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
ABUBUWAN DA NAKE DUBAWA KAFIN NA SHIGA TRADE. 📊📈
Da farko, ku yi Like ❤️, Repost 🔁, sannan ku yi mention na abokanku domin su amfana. Kada ku manta da Bookmark 🔖, wata rana zai muku amfani.
Note: Ina magana ne da abin da nake yi ni kaina.
Ba kowanne token nake shiga ba. Kafin na ɗauki kowanne trade, akwai abubuwa da nake bincika domin rage haɗari (risk) da ƙara yiwuwar samun riba.
Ga wasu daga cikin abubuwan da nake dubawa:
✅ Narrative na token
✅ Volume da Liquidity
✅ Market Cap
✅ Holders da Wallet Distribution
✅ Buy/Sell Pressure
✅ Contract Safety (Rug Checks)
✅ Team da Community Activity
✅ Chart da Price Action
✅ Risk vs Reward
Note: Ko da ka yi cikakken analysis, kasuwar DEX tana da volatility ba lalle ko yaushe analysis dinka ya tafi yadda kake so ba. Saboda haka, ka riƙa sarrafa risk ɗinka, kuma ka yi bincikenka (DYOR) kafin ka shiga kowanne trade.
Allah Ya albarkaci nemanmu, Ya ba mu riba mai albarka. Ameen. 🤲
#Dex_Eagle_Jr
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
What is coming during Private Mainnet
During Private Mainnet, InterLink Chain goes live with real economic activity in a controlled environment.
• 🪙 ITLG becomes a chain-native asset
• 🔐 vITLG distribution and staking begin
• 💳 ITL is activated as the main
payment and reserve currency
• 👤 Verified Human Nodes join the validator network
• 🔄 ITLX DEX goes live for swaps
• 🏢 Business Tokens are paired with ITL
• 📱 First dApps launch on InterLink Chain
• 🛠️ Builder grants and hackathons begin
• 🌍 10,000 real-world payment points are deployed
• 🤝 Business Token pilots launch with selected partners
• 📊 On-chain merchant transaction and reporting tools go live
Private Mainnet is the stage where InterLink moves from testing to real controlled usage before wider public expansion.
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
PNL SPEAKS.
Alhamdulillah 3x
No fake signals, but No gambling. Just strategy, patience, and proper risk management.
Congratulations to everyone who trusted the process. More wins ahead! 🔥
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Solana DEX Market Update | April 23, 2026 📊
Volume 24h volume on Solana: $3.2B, Jupiter: $1.8B Raydium: $980M, and Orca: $420M
Jupiter keeps leading as the main aggregator
Top Gainers on DEX
$TOKENA: +42% - New AI agent launch on Raydium
$SOL: +3.1% at $182 - Holding key support
$JUP: +5.4% - Volume spike after fee switch news
Liquidity Watch
USDC-SOL pool on Raydium: $210M TVL, stable
Meme coin pools seeing 2x higher slippage today. Use Jupiter for best route
Key Note
Gas fees still <$0.001 on Solana. Cheap swaps = more retail activity on DEXs vs CEX
Not financial advice. DYOR before trading.
Follow for daily DEX updates 👇
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Tsokaci Game da Littafin Sirrin Crypto
Sirrin Crypto littafi ne da aka tsara cikin salo mai sauƙin fahimta, musamman ga masu karatun Hausa da ke son koyon harkar crypto daga matakin farko har zuwa matakin da ya fi zurfi. Marubucin ya yi amfani da tsarin Eng-Hausa, wanda ya haɗa kalmomin Turanci da bayanin Hausa domin sauƙaƙa fahimtar muhimman batutuwa ga masu karatu.
Littafin ya kasu zuwa manyan sassa guda uku. Sashe na farko, The Art of HODLing, ya yi bayani kan ma'anar cryptocurrency, tarihinta, nau'o'inta, amfaninta, da kuma muhimman abubuwan da ya kamata sabon mai shiga wannan fanni ya sani. Wannan sashe ya dace da masu farawa.
Sashe na biyu, Cryptocurrency Analysis, ya yi cikakken bayani kan hanyoyin nazarin coin ta hanyar Fundamental Analysis da Technical Analysis. Wannan zai taimaka wa masu kasuwanci wajen tantance ingancin coin, kauce wa zamba, da kuma fahimtar lokacin da ya dace su saya ko su sayar.
Sashe na uku, Trading Strategies, ya tattaro dabaru da tsare-tsaren gudanar da kasuwancin crypto cikin hikima. Ya bayyana yadda ake sarrafa jari, rage yiwuwar asara, da kuma muhimmancin kyawawan halaye wajen samun nasara a harkar kasuwanci.
A taƙaice, Sirrin Crypto littafi ne mai amfani wanda zai taimaka wajen bunƙasa ilimin crypto a tsakanin al'ummar Hausawa. Yana da matuƙar amfani ga duk mai sha'awar shiga wannan fanni ko kuma mai son inganta fahimtarsa da dabarunsa na kasuwancin crypto. Wannan littafi na iya zama wata muhimmiyar hanya ta samun ilimi da kuma inganta yadda ake gudanar da kasuwanci cikin basira da tsari.
#DexEagleJr
Allah ya sa mudace
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Nigeria is not in the 2026 World Cup 🇳🇬💔
So I’m switching energy and picking a team to support for the tournament.
But I haven’t decided yet ⚽🤔
I’ve been looking at strong contenders like:
France 🇫🇷
Argentina 🇦🇷
England 🏴
Spain 🇪🇸
Portugal
Now I want to ask you 👇
Which country should I support this World Cup and why?
Convince me properly. I’m going with the best argument 🔥
#WorldCup2026 #Football #Soccer #FIFAWorldCup
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
Privacy Chain.
Blockchains ne da ake yinsu domin samar da sirri ta yadda ake iya hiding wato a boye adadin yawan kudaden da aka tura ko aka ajiye a cikin smart contract, akan boye sender da receiver, wato idan kaje kan block explorer na network din ba zaka gansu ba.
Privacy chain, ana iya samar da wallet address ta musamman ga kowane transaction, meaning; idan zaka tura kudi wa mutane dubu 1,000 toh kowane mutum zai ga wallet address din da aka tura masa ta sha bamban dana sauran mutane. Network din zai samar da wallet address ta daban ga dukkan sabon wallet address da zai tura masa coins ko tokens.
Sannan privacy chain suna iya samar da contract address daban daban ma token daya da aka samar a karkashin su. Wato token daya ne amma a same shi da C.A daban daban kuma ba tare da an dora shi akan wani network na daban ba bayan na farko.
Manyan masu kudi ko manyan traders sunfi amfani da privacy chains domin kada a bibiyi wallet dinsu balle asan adadin kudaden da aka jibge a ciki. Haka kuma don kada a dinga saka su watching address duk lokacin da suka saya ko siyar da wani token. Privacy chain suna bada damar yin haka.
Privacy network su ma distributed ledger system ne, sai suna amfani da cryptographic mechanisms na musamman. Misali;
1. Monero network, wanda yake da XMR token, privacy chain ne, wanda yake iya hiding sender da receiver da kuma amount.
2. Haka ma Zcash network, wanda yake da ZEC token, privacy chain dake amfani da fasahar Zero-knowledge.
3. Da kuma irin su NIGHT network dake kan Cardano network.
Sai dai privacy chain suna fuskantar matsaloli daga regulated markets, ko regulated exchange, domin hukumomin kasashe sukan hana yin amfani da privacy chains domin gudun boye kudaden sata, miyagun kwayoyi da sauran laifuka.
Regulated exchange suna amfani da wasu special software domin tracking dukkan transactions da zasu shiga exchanges dinsu ta hanyar amfani da privacy chains domin fidda kansu idan hukumomin kasashe sun tuhume a yayin binciken wani abu.
(Wannan wani bangare na littafin da nake rubutawa mai suna "The Decentralized Network").
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
A RAYUWA TA HAKA NAN NAKE MATUKAR KAUNAR WANNAN BAWAN ALLAH WATO BARRISTER SHEIKH @Abdulhadi021
_______________________________
Ina matuƙar ƙaunar wannan bawan Allah saboda kyawawan halaye da Allah Ya yi masa.
Yana da:
Gaskiya, Riƙon amana, Tarbiyya, Biyayya, Kyautatawa ga mutane, Tsoron Allah da Nuna ƙaunar Annabi Muhammad (SAW) a fili.
Haka kuma, yana da ilimi, kyakkyawan tunani, hankali, nutsuwa, kirki da kuma mutumci.
Wallahi saboda waɗannan halaye nasa, ina matuƙar ganin kimarsa da darajarsa, kuma ina fatan Allah Ya ƙara masa nasara da ci gaba a dukkan al'amuransa.
Barrister, Allah Ya ƙara maka ƙarfin guiwa wajen ci gaba da tafiya a kan gaskiya da riƙon amana. Allah Ya sa ka zama abin koyi ga al'umma, Ya ƙara maka albarka a rayuwa, Ya buɗe maka ƙofofin alheri, Ya kuma kare ka daga duk wani sharri.
Allah Ya ƙarawa iyayenka lafiya da nisan kwana, Ya saka musu da alheri bisa tarbiyyar da suka ba ka.
Allah Ya ƙara maka ɗaukaka da albarka a duniya da lahira. Amin. 🤲🏻
#Dex_Eagle_Jr
#Stay_Blessed
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
WALLAHI ALLAH YANA DA WANI LOKACI DA AKE KIRA "KUN FAYA KUN"... DA FATAN LOKACIN YA ZO KAN KA A SATIN NAN
Ka taba ganin yadda rayuwar mutum take canzawa a Dakika Daya?
Yana cikin bashi, sai a kira shi a ce wani ya biya.
Yana neman aiki shekara 10, sai a kira shi a ce "Start tomorrow."
Yana kuka a sujjada, sai ya dago kansa yana dariyar farin ciki.
Ina so ka sani:
Yanayin da kake ciki yanzu, ba shine Karshen Labarinka ba.
Wata kila yau kana shan Garri, amma gobe kana iya zama mai ciyar da Unguwarku.
Wata kila yau kana tafiya a kafa, amma gobe sai ka rasa wacce motar zaka hau.
Allah (SWT) baya amfani da Agogo irin namu.
Lokacin da mutane suka ce Ka makara, a lokacin ne Allah Yake cewa "Yanzu zan fara da kai don in ba su mamaki."
Ya Allah muna rokon Ka da SunayenKa Tsarkaka...
Duk wanda yake karanta wannan rubutun kuma yake cikin wata damuwa ta Kudi, ko Lafiya, ko Aure...
Ya Allah Ka canza labarinsa kafin karshen watan nan.
Ya Allah Ka turo masa da "Alert" na farin ciki wanda zai sa ya yi sujjadar godiya yana kuka.
Comr. Abubakar Ahmad Wudil retweeted
BITCOIN & BLOCKCHAIN ARE SYNONYMOUS?
Akwai wani kuskuren fahimta da wasu ke yi cewa "BITCOIN snd BLOCKCHAIN abu ɗaya ne (Synonymous).
Maganar cewa Bitcoin da Blockchain suna nufin abu ɗaya ne ko kuma ma'anar ɗaya be, wannan ba gaskiya ba ne. Ko da yake suna da dangantaka mai karfi da juna, kowanne yana da ma'anarsa ta musamman.
Ɗan baiwa bari in bayyana maka bambancin su best on abinda na fahimta.
1. Bitcoin cryptocurrency ne da aka kirkira a shekarar 2009, wanda ya kirkireshi shine ko sune "Satoshi Nakamoto". Bitcoin yana aiki a kan blockchain technology, amma shi kansa ba blockchain ba ne. Wannan na nufin, Bitcoin wata hanyar ciniki ce ta dihital wanda aka kirkira don bada damar yin musayar kudi ta hanyar internet ba tare da an buƙaci ɗan tsakiya ba (wato, ba tare da banki ko gwamnatin kowace ƙasa ba).
2. Blockchain kuma ita ce fasaha ko sabuwar hanyar sarrafa bayanai wadda ke amfani da rukunin bayanai (blocks) da suke da alaƙa da juna ta hanyar sigogin lamba (cryptographic hash). Wannan fasaha tana amfani da tsarin da ke tabbatar da cewa kowanne bayanai da aka rubuta ba za a canza shi ba a cikin wata cibiyar sadarwa ta raba bayanai. Blockchain yana amfani da wannan tsarin domin tabbatar da amincin bayanai ko kuma mu'amaloli.
Dangantakar Bitcoin da Blockchain:
Bitcoin yana amfani da blockchain don sarrafa musayar kudi. Kowanne mu'amala da aka yi a cikin Bitcoin ana adana ta cikin blockchain domin tabbatar da gaskiya da amincin wannan mu'amala.
Kodayake Bitcoin yana amfani da blockchain, ba a canza ma'anar blockchain idan aka cire Bitcoin. Wato, blockchain ba kawai yana goyon bayan Bitcoin ba, yana iya amfani da shi wajen tallafawa wasu cryptocurrencies ko aikace-aikace daban-daban kamar smart contracts ko kuma decentralized applications (dApps).
Don haka:
Bitcoin: Wata cryptocurrency ce da ke amfani da blockchain.
Blockchain: Fasaha ce da ke sarrafa bayanai tare da tabbatar da amincin su.
A takaice, Bitcoin yana amfani da blockchain, amma ba shine kawai abu da ake amfani da wannan fasaha ba. Blockchain tana da amfani a fannoni da dama na fasaha fiye da Bitcoin kawai.
Wallahu Ta'ala A'alam ✍️
#Dex_Eagle_Jr
#Stay_blessed
A gafarce ni sir, @Abdulhadi021 and @Msageer_ nayi karambani.
























