When I was a Christian I looked down at Muslims!
The Bible taught me that I am superior to anyone who never accepts Jesus as lord.
Then, Allah arrested my heart, and i closely studied the life of prophet Muhammad SAW who taught us to love everyone despite their race,skin color or ethnic origin!
The Qur’an teaches that all humans are equal before God and have to be treated with dignity and respect, regardless of their views!
Alhamdulillah for Islam!
Usman Falalu retweeted
$200 SOL GIVEAWAY
• Follow @Jaydotcrypto & @0xmrpinky
• Like + RT, comment SOL address
• Join TG: T.me/jaysalphacook
Two winners picked in 24 hours.
Usman Falalu retweeted
🇳🇬 Nigerian footballer William Troost-Ekong embraces Islam. ☪️❤️🙏🏻
May Allah grant him steadfastness. 🤲🏻
Usman Falalu retweeted
$SUNUSI will hit Billions 🔥🔥🔥
Usman Falalu retweeted
Keep buying it.
Keep holding it.
Keep posting about it.
Keep sharing any post about it
$SUNUSI
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
Usman Falalu retweeted
For me, what Sinusi achieved is truly impressive. Growing a project to a $2M market cap within 24 hours is no small feat it shows what's possible with vision, execution, and strong community support.
Here in Northern Nigeria, we're building a growing community that's committed to learning and improving every single day. Some people label us as scammers or beggars, but we'll let our actions and progress speak for themselves.
We're not slowing down. We're learning, building, and proving that consistency beats stereotypes every time.,
More coming from north inshaallah – at Chongo, Nigeria
Usman Falalu retweeted
A cikin wannan busy da muke yi a wannan space, kada mu manta da neman ilimi.
Ba sai ka ware awanni masu yawa ba. Minti 10 kacal a rana na iya canza tunaninka gaba ɗaya. 📚
Zai iya zama:
✅ Minti 10 na kallon video mai amfani a YouTube
✅ Minti 10 na karanta post na ilimi a X
✅ Minti 10 na karanta littafi na zahiri
✅ Minti 10 na karanta littafin PDF
✅ Minti 10 na sauraron audio podcast ko lecture
A hankali-a hankali, wadannan mintuna 10 suna taruwa su zama gagarumin ilimi.
Ka tuna: Mutum baya girma a lokaci guda, yana girma ne sannu a hankali, yana girma ne saboda ilimin da yake tarawa. 🚀
Usman Falalu retweeted
A cikin 100% na Mutanen da suke Dex Trading a Duniya iya 10% to 20% ne kaɗai suke samun profit 80 to 90% Duk Asara Sukeyi.
Da farko kutaimaka kuyi like, retweet and bookmarks domin wasu su gani su amfanar.
Muje zuwa dalilin da yasa haka take faruwa shine✍️
Wannan ya samo asali ne daga Yadda yawancin Mutanen suke kallon Dex Trading a Wata fuska da ba itace sahihanin gaskiyar Abinda ya shafi Dex din ba.
Akwai Wasu Muhimmman Abubuwa guda 7 dana ware Wanda wasu ana ɓoyesu ne saboda wani Intrest na Wanda suke ɓoyewar wasu kuma Saboda rashin sani da ganganci ke kaisu.
Wallahi a duniya ina baƙin cikin Ganin irin yadda mutanen mu suke loosing kudi a yayin da suke Trading. Duk da wani koda ka bashi shawarar bazai dauka ba saboda yana ganin bazatayi masa amfani ba.
Wannan Posting da zanyi Guda Bakwai tun daga Part 1 zuwa part 7 Na tabbata dole zai ɓatawa wasu rai Musamman wasu daga Cikin Influencers da muke dasu masu Alaqa da Dex ciki harda ni, don Idan gaskiya tazo kayi qoqarin ganin ka sauke nauyin da yake a kanka komai ɗacinta. Saboda haka a Karɓa da Hakuri.
Bayan mun Kammala zanyi Rubutu na shawara da zasu biyo daga baya masu matukar Muhimmanci Wanda zasu taimakeka akan Kowane irin Trading da kakeyi a Dex In sha Allah.
Shin kun shirya zamu iya farawa, ku amsa da "EH" "YES" ko "NA'AM" ✍️
Part 1 ZAIZO gobe 7:00am in sha Allah.
🤖 Made with AI
Usman Falalu retweeted
Let me Help you Ɗanbaiwa, on how to build your Profile on X, The right Way.
Step 1: Pick ONLY one topic and FOCUS on it.
A. Finance
(Cryptocurrency, Forex, Stocks, Investing, Personal Finance, Wealth Building)
B. Entertainment
(Movie reviews, Music reviews, Celebrity news, Shows, Comedy)
C. Sports
(Football, Basketball, Golf, F1, Cricket, Analysis, Match reactions)
D. Digital Skills
(Graphics design, Content creation, Video editing, Social media growth, Tech tools)
E. Business & Entrepreneurship
(Startups, Online business, Side hustles, Case studies, Business lessons)
F. Education & Self-Development
(Productivity, Learning strategies, Career growth, Books, Mindset)
G. News & Commentary
(Politics, Society, Global news, Opinions, Current affairs)
H. Lifestyle
(Travel, Food, Fashion, Daily life, Experiences)
I. Faith & Values
(Islamic reminders, life lessons, discipline, character)
J. Mixed Personal Brand
(A blend — for example: Finance + Digital Skills + Life lessons)
Choose 1 Topic, only one topic that you want your profile to focus on and comment it below 👇.
Usman Falalu retweeted
I’ve always prayed and hoped that one day SCTv Africa’s YouTube channel would go global.
Today, @YouTube has approved Membership for the SCTv Africa channel. This is a big milestone and a great step toward taking SCTv Africa to the world.
Usman Falalu retweeted
TRADING MINDSET ZUWA GA BEGINNER'S ...
Menene Trading Mindset: Trading mindset shine yadda kake tunani, yadda kake kallon riba da asara, da yadda kake daukar shawara a kasuwa. Ba chart ko wallet bane ke fara sa ka yi riba, tunaninka ne. Idan tunaninka bai da tsari, ko da ka samu strategy mai kyau zaka lalata ta da kanka.
Gaskiyar da ya kamata duk wani beginner dole ne ya fahimta tun a farko
Kasuwar Dex/Degen: Bata da guarantee
1. Cike take da rugs da scams
2. Riba tana zuwa ne da hadari
3. Asara bangare ne na tafiya
Wanda bai karbi wannan gaskiya ba, zai shiga kasuwa da buri ba da tsari ba.
Mindset Principles guda 10 zuwa ga kowani Beginner
1. Kar ka shiga domin ka zama mai arziki cikin dare ! { One trade can change your life ⛔❌ }
Babban kuskuren beginners: shine shiga trading da burin sauya rayuwa cikin sati daya. Wannan tunani yana jawo: Greed
All in
Rashin discipline
Ka shiga domin koyon skill, riba zata biyo baya.
2. Karamin jari, karamin matsin lamba, Yi trading da kudin da zaka iya rasa suba tare da kashiga tashin hankali ba.
Karamin jari yana baka damar: Yin kuskure
Koyo
Gina discipline
Babban jari da beginner = babban kuskure.
Please ku fara investing din small capital
3. Asara ba gazawa bace: Loss ba yana nufin ka kasa ba.
Yana nufin: Ka shiga kasuwa
Ka gwada
Ka samu lesson
Beginner wanda yake tsoron loss, ba zai taba zama trader ba.
Ma tsoraci baya taba zama gwani.
4. Kada ka kwatanta kanka da wasu; A X zaka ga mutane suna posting wins kawai. Ba wanda yake posting losses.
Ka maida hankali akan tafiyarka, ba tafiyar wasu ba.
Take Care About This..
5. Ka daina FOMO: Idan ka ga token ya riga ya yi pump: Ka bari
Ka nema na gaba
Opportunity ba ta karewa a kasuwa. Dex for life
Usman Falalu retweeted
We love the Messenger of Allah ﷺ more than our parents, our children, our wealth, & the entire world.
Usman Falalu retweeted
Imagine if Iran bombed Washington and killed students in schools, what would you call it? Terrorists
The U.S. and Israel bombed Tehran and killed students in schools. Why do you call it a "pre-emptive strike"?
Bombing a school is a war crime under international humanitarian law
Usman Falalu retweeted
Health AI is growing join our early community!🚀
Stay updated on:
🟢 App progress
🟢 Early user rewards
🟢 Health Points
🟢 Sneak peeks & announcements
Join us on Telegram 👉 t.me/Healthai_official
Usman Falalu retweeted
Big thanks to our community members for putting together these insightful videos on Health AI 👏👏
If you want to dive deeper into what Health AI is about and why it matters, these are worth watching.
🎥 Check them out here:
👉 youtu.be/cbKHj6j7q8M
👉 youtu.be/kNDvW7GHg-s
We love seeing our community learn, share, and contribute toward sustainable, healthy lifestyles 🏃♂️





















