Joined March 2012
Ita rayuwa kowa da yadda take zuwa ma shi. Kada ka raina taka ka yi kwadayin ta wasu
4
53
2
170
4,181
Duk wanda ya tashi Allah Zai taimake shi
14
57
257
11,133
Idan ka yi wa mutane adalci, ka yi wa kanka sauki. Gobe babu wanda zai zarge ka!
31
1
83
4,318
Yau gare ka, gobe ga waninka. Kowa da rabonsa
4
100
3
349
12,317
Kullum muna ganin ayoyi da darussa daga rayuwarmu da rayuwar sauran mutane, amma muna koyo daga gare su kuwa?
2
12
82
8,227
Yau saura kwana 100 daidai a yi zaben Shugaban kasa a Najeriya
6
18
3
125
5,783
Kada ka tsananta son wani ko kiyayya ga wani. Wata rana so na iya komawa gaba, wata rana kiyayya na iya komawa soyayya/aminci
20
1
77
3,701
Mu zamu masu tuna baya da hangen gaba
6
27
4,455
Akwai abubuwan cewa da yawa, amma zaman lafiya yafi
3
23
4
110
8,744
Don’t blame anyone for anything that happens to you. Fix yourself, fix your home, fix your community, fix your country, fix your world, don’t blame anyone!
2
37
2
129
7,622
Kada ka tsaya jin haushin wani matashi irinka, kai ma za ka iya zama wani
2
18
2
94
5,143
Sai ka mutunta kanka kafin mutane su mutunta ka
4
62
2
193
9,356
Ko mene ne za ka yi, ka yi iya kokarinka
15
20
153
4,940
A wannan zamanin idan matasa suka bari aka yi amfani da su a siyasance - to su ne suka ba da ƙofa
1
6
31
2,796
Har gobe kwarewa da jajircewa hanyoyin cin nasara ne. Duk da cewa wasu lokutan mutum zai ga wasu sun bi wasu hanyoyi sun samu wani abu kafin kai ka samu ba. Sai dai su riga ka samu, amma daga karshe in shaa Allah za ka samu. Don haka mutum ya kama tabbas kuma ya ci gaba da jajircewa, wata rana sai labari
2
9
33
1,893
Yawan jama’a ba matsala ba ne. Rashin kula da su da yadda za a gina su su taimaki kasa ne matsala
14
1
48
2,581
Idan mutane suka fi mayar da hankali kan shiririta da abubuwa marasa muhimmanci yayin da suke cikin matsala, to duniya ma ba za ta dauki komai na su da muhimmanci ba
3
18
61
3,749
Duk wanda ka gani da ilimi, ba yau ya fara nema ba. Duk wanda ka gani da kudi ko matsayi ko shekaru ko hikima, to ba rana daya ya samu ba
1
12
1
42
2,321
Madamar akwai yara suna yawo kan titi babu ilimi, babu mai kula da lafiya, wurin kwana da abincinsu, to matsaloli ba za su kau ba
2
14
2
55
3,824
Ka zama mai tunanin kanka. Batun wane ya ce, wane ya yi kaza, ba dalili ba ne ka jefa kanka cikin wani hali.
1
18
70
3,977