A Kaduna, siyasa ta koma zalunci. Yaron Mal Ismail Sahabi aka tafi da shi saboda mahaifinsa yana wayar da kai.
Amma ku sani: Yaki da zalunci babu fashi.
وإن تتولوا يستبدل قوما غيركم ثم لا يكونوا أمثالكم
Allah ya maka mafita
Rawahul Bukhari (02)
Shaidar Malamai A Kan Imamul Bukhari
Jarrabawar Da Aka Yi Wa Imamul Bukhari A Bagdad
Alan guburo kenan Allah yasa kagane sunnah Kai illarka kawai Bidi,a 😂😂
Amma fah mutanenku bawai gaskiya suke nema bah kawai su du wanda zai yi fada da izala koh fir'auna ne zasu goya masa baya.
A haka kuma ya iya cewa salatul fatih tafi Qur'ani bah 🤣🤣🤣 kuma haka shi masoyin Annabi SAW me kai jama'a
1
138
Taba Bukhari kamar kokarin rushe musulunci farko ne .
Bukhari Ya kashe dukiyarsa, ya yi tafiye tafiye don ya samo Hadisi .
Yau wani yana zaune in yaci ya koshi sai ya ce be yarda da Bukhari ba.
Sahihul Bukhari shi ne littafi mafi inganci bayan Qur'ani.
Magabata sun yi Ijma'i akan haka.
Idan wani baragurbin musulmi ya zo yau ya ce ba haka ba, wann ba zai damu Musulmi na kwarai ba.
1200years Malamai sunyi bincike, kai kana gida Qur'ann ma ba saninsa kayi bah?
Me kyakkyawan hankali fah bazai karbi da'awar masussuka bah shiysa alanguburo fah abin yake bashi mamaki 🤣🤣
Mallam ali kadai zaiyi Wanan wa azin azauna Lafiya kaji yan dariku bangare son zuzuciya tsit😂😂mu yanzu malam ali ma ya isa ya tare mana fadan da ke tsakanin mu da ku
Gwara dan izala da dantatsine
wato alanguburo baya makauniyar kiyaya gaskiya
Allah ya kara haskaka ma zuciya ka fahimci sunnah



