Me Ya Sa Aka Kirkiri Cryptocurrency?
An kirkiri shi ne saboda matsalolin tsarin banki, kamar yawan iko, tsadar caji, jinkirin tura kudi, da hauhawar farashi.
An kirkiri Bitcoin a 2009 domin samar da ’yancin kuɗi da rage dogaro da bankuna, domin mayar da ikon kuɗi hannun mutane
Menene Cryptocurrency?
Cryptocurrency kudin dijital ne da yake wanzuwa a yanar gizo kawai.
Ba gwamnati ko banki ke sarrafa shi ba.
Yana amfani da blockchain don bai wa mutane damar aika da karɓar kudi kai tsaye ba tare da banki ba.
Misalai sun Bitcoin (BTC), Ethereum , da USDT