Kun taɓa ganin yadda ake fashi a jirgin ƙasa da ke tsaka da tafiya?
An gurfanar da mutum 14 gaban kotu a Amurka bisa zargin yin fashi kan jiragen ƙasa aƙalla 36 inda suka sace kayan da darajarsu ta haura dala miliyan 22.
Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da cece-kuce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu.
Ƙarin bayani - bbc.in/4kz4UEg
An jima a yau ne Arsenal za ta karɓi baƙuncin Dortmund a filin wasa na Emirates a Gasar Zakarun Turai.
Duka ƙungiyoyin biyu ne ke jagorantar gasannin ƙasashensu.
Hukuncin ya jawo suka daga wasu masu rajin kare haƙƙin bil'adama a Iran, waɗanda suka ce hukuncin bulala azabtarwa ce mai tsauri da wulaƙanci, kuma ta saɓa wa dokokin ƙasar
Ƙarin bayani: bbc.in/4zJhCnE
Ma'aikatar cikin gida ta Amurka ta ce ta kama mutanen ne da zargin aikata manyan laifuka a ƙasar.
Ƙarin bayani - bbc.in/3WUkgta
Daga kai wa motocin ƴan takara hari zuwa tarwatsa tarukan siyasa da tsoratar da magoya bayan jam'iyyu, abubuwan da ke faruwa na sake jawo tambayoyi kan ko ƙasar za ta iya gudanar da zaɓe cikin lumana?
Ƙarin bayani: bbc.in/3XKmmMl
2
21
5,709
A rubuce-rubucen kundin tarihin rayuwarsa, Marigayi Fafaroma Francis ya bayyana shaiɗan da mai idanu masu walƙiya kamar wuta, tare da murya mai ƙarfi da kaushi.
Karin bayani - bbc.in/4laPMNr
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriyar ya nemi goyon bayan malaman Addinin Musulunci daga ƙananan hukumomi 13 da yake wakilta a yankin Kano ta Arewa
Karin bayani - bbc.in/4ku3xGM
Cikin waɗanda suka rasu har da tsohon ɗan majalisar dokokin Jihar Delta mai wakiltar mazaɓar Ughelli North II.
Karin bayani - bbc.in/4j0ZwZf
Yaya za ku fara hira da wani da Ingilishi?
Ku kalli darasin Ingilishi na Dars Hausa daga BBC tare da ’ya’yanku, inda za su koyi yadda ake fara magana da Ingilishi.
Ku kalli cikakken shirin Dars Hausa:
bbc.in/4kt9rrJ
Ruƙiyya na ɗaya daga cikin hanyoyin da ake bi wajen cire aljanu da maita inda ake karanta ayoyin Alƙur'ani a kan ruwa kafin ya yayyafa wa majinyaci
Karin bayani: bbc.in/4Aa7W6I
Wata mata ta ɗauki bidiyon wani direba da nuna mata tsiraicinsa da wayarta a wani titin Bagadaza mai cike da jama'a, inda aka ga direban na ƙin buɗe ƙofar motarsa yayin da take ci gaba da tona asirinsa
Karin bayani: bbc.in/4tg5R6u
Arsenal ta tattauna da wakilan Antonio Nusa yayin da RB Leipzig ke neman euro miliyan 80 (fam miliyan 67 ) kan ɗan wasan
Karin bayani: bbc.in/49bXrnr
Ƙungiyar da ke nazarin bayanan siyasa da tattalin arziki na cikin gida da na ƙasashen duniya, StatiSense, ta fitar da sunayen sanatocin Najeriya da ba su gabatar da ko da ƙuduri ko ɗaya a Majalisar Dattawa ba tun bayan hawansu kan mulki
Karin bayani: bbc.in/4eUFe15
Najeriya za ta zama ƙasa ta huɗu mafi yawan Musulmai a duniya nan da shekarar 2050, a cewar wani sabon hasashe.
Baya ga Najeriya, ga jerin ƙasashen da ake sa ran za su fi yawan Musulmai a duniya nan da 2050.
Sashen binciken ƙwaƙwaf na BBC Africa Eye ya gudanar da bincike tare da Gidauniyar Thomson Reuters kan yadda wani fitaccen fasto a Najeriya yake yaɗa bayanan ƙarya game da alluran rigakafi.
BBC ta gano yadda malamin addinin ke faɗa wa mabiyansa su guji alluran rigakafi.
Lafiyar ƙwaƙwalwa ma wani ilimi ne.
Ko kun san yadda yara za su bayyana wani abin da ke damun su?
Ga wasu shawarwari.
Za ku iya kallon cikakken shirin a YouTube - bbc.in/48APiJ6
Fahimtar musabbabin wannan matsala shi ne mataki na farko wajen samun mafita da kuma dawo da farin ciki da jituwa a cikin dangantaka.
Karin bayani - bbc.in/3X3BWCy
Wannan nau'in gilashi na ƙara samun karɓuwa a kasuwannin duniya, inda wasu mutane ke amfani da shi saboda sauƙin da yake bayarwa wajen sadarwa da kuma ɗaukar hotuna da bidiyo.
Ƙarin bayani - bbc.in/4kwd0xp
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen ƙasar, Esmail Baghaei, ya bayyana takunkumai da datse tasoshin ruwanta da Amurka ke yi wa Iran a matsayin "wani nau'i na hare-haren yaƙi"
Karin bayani - bbc.in/4iY6LRP















